iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ibrahim Tash Demir, limamin kasar Turkiyya mai wa'azi a masallacin Isa Bey ya gabatar da ayyukan addinin musulunci cikin harsuna 25 ga masu yawon bude ido na yankin Seljuk da ke lardin Izmir na kasar Turkiyya.
Lambar Labari: 3487697    Ranar Watsawa : 2022/08/16